Sarki Sulaimanu shi ne sarki na 44, amma shi ne sarki na farko a cikin sarakunan Fulɓe. Lokacin da aka yi jihadi aka kori Sarki Alwali an naɗa Sulaimanu ne a matsayin Sarki na ɗaya a daular Fulani.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results